🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)
Da sunan Allah mai rahma mai jinkai
Allah Kasa kamar yadda nafara littafin nan lafiya na gamashi lafiya🤲
Allah kabamu zaman lfy a qasarmu, ka ji6inci lamuranmu ya Allah, karka barmu da kanmu🤲 (Amin)
Wannan littafi Ashaanty love (Ummin fasihu) CE ta rubuta.
Ga gadan saga cikin littafin
001
Safa da marwa yai tayi a tsakar falon, hannuwanshi goye a bayanshi.
Kallo daya zaka yimashi kasan yana cikin tsananin damuwar da yake Neman mafita.
Tsaki yasake ja a karo na ba adadi.
"Kai impossible wlh!" Yafada cikin qaraji.
"Wlh bazai ta6a yiwuwaba... Bankrupt? Ni? Ni? The whole Alhaji Shamsu bankrupt kema barazana? No, bazai yiwuba, dole insamu mafita, dolene!"
Ya kai zancen yana kaiwa bango naushi.
Danna wannan maballin don saukewa a wayarku
Aslm Alkm,
ReplyDeleteLittafin "kudurar Allah" dan Allah a taimakamin da shi.
Dan Allah ataimaka min da auren kwangila complete pls
ReplyDeleteDan Allah auren kwangila complete plsss, I sooooo want to finish the novel but i can't find it anywhere plsss
ReplyDeleteAkwai download, shi zaki shiga. complete book din ne
DeleteDan Allah password nakeso na kurkukun kadddara book 2
ReplyDeletePrisonerSs
ReplyDeleteMatar so please
ReplyDeletePls Ina naiman Hadamu mu Akayi
ReplyDelete