Feenart Hausa Novel Page 7 | Novels Elite

Feenart Hausa Novel Page 7 | Novels Elite

Feenart Hausa Novel Page 6 | Novels Elite

✨FEENART ✨

     BY NUSAIBA ALKAMAWA

   🅿️7️⃣   

    

Proficient Writers Association

  Haba my one ,Dan Allah kidan sakarmin kyakkyawar  fuskar nan taki mana.

"murguda baki nayi shima ya mayarmin ,tin tsirewa da dariya nayi SBD yacce ya murguda bakin nasa yabani dariya .

nace masa  ai wllh idan kakara kirana da tsirfili idan nahau fushi dakai xaka dade baka shawo kaina ba,nafada ina masa hararar wasa .

"hade hannayensa biyu yayi yace afuwan my one tsokana cefa kuma hakan baxata sake faruwa ba insha Allah ,,,,ai idan kikayi fushi dani mutuwa xanyi ,,,a'a habibi kadaina fadan haka tare xamu rayuwa kuma mu mutu tare ,,insha Allah .

"murmushi yayi yace yau ina driver din naki naganki ke kadai ?

 Uhmmn kuwa habiby yau driver be xoba ni kuma sauri nakeyi shiyasa nace xanfita titi nahau napep "rike baki muhd yayi yace napep ???sokike ayita kallemin ke, to baxa shiga ba ,bara nadauko mota na kaiki kijirani minti uku ,yafada yana tafiya ,,,nikuwa gyara tsayuwata nayi ,,aikuwa ba awuce mintin ukun ba  sai ga wata hadaddiyar mota ta Parker a gurin da nake ,,,bude murfin motar nayi na shiga gaba naxauna muka sakarwa juna murmushi.

"yace my fenart menene sirrin naga kullum fuskar ki kara annuri take ?

"murmushi nayi nace ai kaine sirrin habiby,wani pic nagani nakai hannu na dauka wata kyakkyawar yarinya nagani nace masa  " wannan kuma yarinyar wacece ?

Karbe pic din yayi ya ajjiye a maxauninsa.

Dan 'batarai nayi nace ya kuma xaka karbemin photon bayan kasan gani nake, "yace min,hira xamuyi fenart ba kallon photo ba,mantawa nayi ban dauke ba akwai wani Abu daxanyi akan me photon nan,kallonshi nayi da mamakin wacece wannan din? nace habiby kodai kanwar budurwar kace nafada sbd naga yarinyace baxa ta wuce 15 ba nahade fuska cike da kishi!

"kallona yayi yace to ai ta rasu ,,dafe kirjina nayi nace yanxu wannan kyakkyawar ta rasu kenan ???eh seeyamah kenan kusan wata shidda da rasuwarta kanwa  tace, nikuwa acikin xuciyata nace da kyau yana hana mutuwa to da wannan yarinyar bata mutu ba Amman saidai kash !  Mutuwa bata duba kyau ,kudi talaucinka, nasabarka, addininka ,jahilcinka, da kuma muninka, idan lokacinka yayi dole katafi 

Allah yasa muyi kyakkyawan karshe amin 

"Afili kuwa nace masa, inason jin labarinta da muka dalilin da yace akwai abinda xakayi akantay, ace min ,to xan baki labari Amman ba yauba tunda yanxu munxo gida sai kuma wata haduwar.

" Nace masa Amman gobe xa kaxo fa Dan namatsu naji labarin nan ,,yacemin insha Allah gobe xanxo ,nikuwa cike da murna nace masa to Allah yakaimu ameen ya ce.

Horn yayi me gadi ya bude mana gate ,,shiga mukayi yayi parking ,a parking space nace to habibi sai goben yace to Allah yakaimu kigaishe min dasu momy "nace masa xasuji nafita daga motar na nufi hanyar part dinmu shima   motar yaja yatafi ,,nikuwa ina shiga natarar da momy tana waya Amman tana ganina takatse wayar tace oyoyo yan school.

"da gudana natafi na rungumeta  tasun baceni agoshi nace momy kinga yau driver baixo yadaukeni ba ,,,ba daban mun hadu da muhd ba da anapep xantaho nafada ina kwabe fuska. 

"Sorry my daughter motar ce tasamu matsala yana hanyar xuwa daukoki daga makarantar shine yabugo waya yafadamin

Nina fada masa yakai motar gurin gyara. 


Plx Comment it

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post