🌈TSINTACCIYA🌈
FITATTU HUƊU🔥
http://wa.me/+2348119237616
Special thanks to
*_Hawwa'u My Real Smasher_*
EPISODE1️⃣1️⃣-1️⃣2️⃣
Dafe kanta Jikinta ya shiga mahaukacin rawa jijiyoyin kanta
suka mimmiƙewa, wasu abubuwa suka fara gilmawa ta cikin idanunta a hankali kuma
take lumshe idanunta cikin nutsuwa bakinta yake motsawa a hankali take furta
_“Ya hayyu ya ƙayyumu”_ shine kawai abinda yake faɗa drivern ne ya ɗan tsaya da
gudun da yake tare da juyawa ya kalli Meema cikin girmamawa da bata matsayinta
yace "Madam is everything okay?" Jinjina masa kai kawai tayi a
hankali tai baya tana kwanciya a jikin kujerar motar da sauri kuma ta ɗauki
wayar ta tura ta cikin hand bag ɗinta.
Ganin sauyin yanayinta yasa Driven ya fara da ita a hankali
har suka isa clinic ɗin fitowa yay da gansa sosai mamaki ya kamasa ganin bacci
take hankalinta kwance babu abinda ya dame ta, ya daɗe tsaye a kanta yama rasa
mene zai mata, a hankali ya fara buga kujerar da take kai yana faɗin
"Madam! Madam!" Idanunta ta buɗe tana ya motsa fuskarta ba tare data
kallesa ba ta fito daga cikin motar kai tsaye cikin haɗaɗɗan Clinic ɗin Wanda
Manyan likitoci suke ciki tana shiga Dr dake kula da mutumin ya fito Murmushi Yay
mata yace "wlcm Madam Meema Ahmed Adil" Murmushi tayi masa wanda ya
sanya yay ƙasa da kansa domin kwarjini gareta sosai ga shirme da manta abubuwa
gaba ɗaya kanta bashi da saiti "how can i help you?" Taji Dr ɗin ya
faɗa cikin ƙasa da murya tace "please ina son nai magana dakai prvtly
firstly kuma ina son ganin sa please kaji?" Jinjina mata kai yay kafin
yace "follow me" bayansa tabi
tana sakin murmushi a cikin wani haɗaɗɗan room mai masifar kyau ba zaka taɓa
cewa mara lafiya bane a ciki waje ya bata ta shige ciki idanunta na kansa, yana
kwance flat gaba ɗaya an sanya masa wasu na'ura a jikinsa fuskar nan nashi
manne da bandeji kansa ma haka, baƙi ne his Elegant black skin ɗin nan nashi
sai ƙyalli yake, babu abu mai haske a Jikinsa irin foot ɗin sa da tafin
hannunsa a hankali kuma Numfashinsa ke sauka, he's dark-skinned yet handsome
zai iya shekaru 29 to 30 kujera taja ta zauna kusa dashi a hankali ta kama
hannunsa idanunta na kawo ruwa cikin ƙasa da Murya tace "you're my brother
as frm today, I'll take good care of you kaji babu abinda zai sameka, i love
You irin so na ƴan uwa in sha Allah zaka tashi you'll be fine ji nake kamar na
sanka tun can baya" Shiru tayi kafin ta ƙara riƙe hannunsa tace "Nima
zaka zaka kula dani ko? I'm scared ina jin tsoran mutane, kaga nan nima wai
babba ce fa kullum Dad sai yace na zama babba classes lady zaka kuya min komai
ai ko? Zaka dinga zuwa mall mall dani da park za muna hira ko?" Ta faɗa
hawaye na sakko mata, mamaki ne ya kama Dr domin yaji ana faɗin Meema bata da
wani cikakken hankali shiyasa mahaifin nata baya fita da ita amma the she's
talking yanzu zaka ɗauka mai cikakken hankali ce Allah Al-hakkamu kenan.
Murmushi ta saki jin ya riƙe hannunta dake cikin nasa,
juyawa tayi ta kalli Dr hawaye da dariya na kwance mata tace "You see ba?
I'm lucky wallahi he loves me I'm so happy" ta faɗa kuka na ƙwance mata
kamar wacce ta tuna wani abu kuma ta miƙe tsaye tana kallon Dr kafin tace
"let's go" fita yay tana biye dashi a baya har office ɗinsa zama yay
kana ta zauna tana faɗin "i need your help Dr but kada Dad yaji
please" jinjina mata yay kafin yace "what the you want?" Shiru
tayi tana tunani sai kuma tace "Ina son a sawa wannan mara lafiyar fuskar
wani" idanunsa ya ware yace "fuskar wa kikeso asa masa to?" Ya
faɗa cikin harshen turanci "bani da photon sa amma dai ina da photon a
idanuna da zuciyata" Wayarsa ya ɗauka yace "ok bari na kira arteries
muga" tana zaune yay waya not too long wani mutum ya shigo ɗauke da kayan
drawing ajjiye komai yay a hankali Meema take masa bayanin komai tana faɗa yana
zanawa Murmushi tayi tana jin wani mugun daɗi na ratsa Zuciyarta ta sauri Dr ya
miƙe tsaye idanunsa akan zanan cikin ɗaga murya yace "wannan ai photon
tsuhun ɗan majalisa ne (Members federal house of Representatives) Hon Bukar
Bello..
A hankali yake sakkowa daga strains ɗin benen yana sanye da
wata ɗanyar shadda fara dal da ita ɗinkin babbar riga da jamper, ya ɗura wata
half jaddara a saman sumar kansa wacce tayi kwance lubb da ita, ƙafarsa sanye
cikin wani Black half shoe na Gucci mai tsananin kyau.
Yana tafe yana maƙala Rolex ɗinsa na A.lange & Sòhne yay
wani irin mahaukacin kyau idan kaga Akeem zaka ɗauka wani Balarabe ne fuskarsa
tai wani fresh ga wata haiba da zallar nutsuwa fuskar nan babu yabo babu
fallasa as usual yana tafe yana lumshe idanunsa tare da motsa bakinsa.
Abbu dake downstairs yace "Akeem yau dai ka makara
kamar ka manta yau Friday" caraf Didi ta amshe zan can tana faɗin
"yoooo Allah na tuba zuciya ce babu alkairi, mugun abu yay masa yawa faɗa
yake nema dani saboda an faɗa masa ni sallamammiya ce irinsa to ba'a gantale
nake ba, wallahi Bukari ina faɗa maka kaji tsoran ka nemawa ɗan ka magani gani
kuke ina wasa amma billahi wannan yaron ba lafiya ce dashi ba" Murmushi
Abbu yay yace "Didi kunfi kusa da mijin naki fa" wani zaro ido tayi
tace "wa ɗin? To wallahi li'ilafi ƙurash banda a ido aka haifi Audil
wallahi da cewa zanyi ba jinin ka bane, saboda tsabar maita ka kalli yadda yake
jajir dashi kamar wannan yaron na yama sunan Film ɗin..." Ta faɗa tana
kallon Afaf wacce ta fito daga part ɗinsu da sauri Afaf tace "Shuria
khana, na Film ɗin maheyk" tafa hannu Didi tayi tace "Yawwa Shimam
irin albarka shifa kai Muhammadur Rasulullah s.a.w wlh mugun halinsu ɗaya"
A hankali Akeem ya gama sakkowa tsittt wajan ya ɗauka sai muryar Didi ta fara
faɗin "Astagafirullah satali saboda Annabi albarkacin juma'a"
Murmushi kawai Abbu yay a hankali yay gaba Akeem ya fara masa baya kamar wasu
abokai kai tsaye mota suka nufa gaba ɗaya kuma back seat suka shiga driver yaja
sun ɗan fara tafiya Abbu ya kalli Akeem yace "Ina son sanya Akeela
makaranta what's your opinion?" Taɓe baki yay ba tare da yace komai ba
ganin hakan yasa Abbu faɗin "Abdul-hakeem" marai-raice fuska yay
kamar zai kuka yace "for God sake Abbu mene nawa ni" da mamaki Abbu
yace "Akeem! what wrong with you? Ƴar uwar taka jikinka itace Meye ruwanka
cikin lamuranta Are You at of your sense?" Haɗe fuska Akeem yay ba tare da
yace komai ba a yanzu haushin yadda Abbu yake son fifita shi da village gal ɗin
nan ya keji cikin damuwa Abbu yace "ashe zaka iya wulaƙanta jinin ɗan
uwana jinin Baffanka har haka Abdul-hakeem? Akeela is your sister kamar Aleema
da Afaf mene yasa kake haka ne?" Ɓata rai yay yana sauke numfashi kafin
yace "Abbu ni kawai i hate her ne" wani sassanyan numfashi Abbu ya
sauke yana mai jin daɗin hakan a ransa shi kaɗai yasan mene zuciyarsa ke faɗa
masa a haka suka ƙarasa babban masallacin juma'a dake nan nasarawa gra.
A can gida kuwa su Akeem na fita Akeela ta fito a sanyaye
kamar wata munafuka tana sanye da wata haɗaɗɗiyar open abaya blue black ta ɗura
wata hula mai gashi a kanta, cikin nutsuwa ta ƙarasa shigowa ciki ganinta yasa
Ummi faɗin "Daughter kin fito?" Ƙasa tayi da kanta tana wasa da
yatsun hannunta Miƙewa Mami tayi tare da barin main Parlo ɗin gaba ɗaya taɓe
baki Didi tayi tace "to ita dai rayuwar guda nawa take? Ban dai gantalewa
da son zuciya irin na mutum, idan ka riƙe ɗan wani baka san wazai kula da naka
ba fisabilillahi mugun abu ƙarara" Murmushi Ummi tayi tace "have a
sit daughter" Afaf ce ta kama hannunta tana faɗin "Ummi wallahi
tsoran Hamma Akeem take kamar ranta" taɓe baki Aleema tayi tace "ba
dole ba, mutum sai faɗa da miskilanci wallahi gabana har faɗuwa yake idan na
jisa kai wallahi munyi missed Hamma Adnan Allah ya dube mu" Ummi dake
Miƙewa domin haɗa lunch tace "Za kuyi bayani bari yazo" da sauri Didi
tace "Tsila (Akeela) ke dai babu ruwanki da shiga tsabgar wannan mutumin
kada kuma ki biyewa su Shimam wallahi shawara nake baki bani da mugun abu ko kaɗan"
ita dai Akeela da idanu kawai take kallonsu kafin tai magana taji ƙamshin
turarensa da kuma zazzaƙar muryarsa yay sallama cikin parlon Abbu na bayansa da
sauri ta kulle idanunta ƙirjinta na wani irin bugawa, babu wanda ya kalla cikin
parlon part ɗin Mami ya nufa tana zaune a Parlon ta watching TV Akeem yay
sallama Murmushi tayi tace "wlcm Hero" shigowa yay tare da zama saman
sofa yana ɗan lumshe idanunsa kafin a hankali yace " Ma'ul khair
Mami" Murmushi tayi tace "yawwa yaya aiki?" Yana lumshe idanunsa
yace "Allahamdulillah Mami" kafin Mami tayi magana Amani ta shigo
tare da faɗawa jikinsa tana faɗin "Abbie na" satar kallon Mami yay
yaga basu take kallo ba da sauri ya rungume Amani yana bata peak a goshinta
yace "little na" dariya tayi tace "Abbie na kayi kyau kamar new
Aunty" ware idanunsa yay irin bai gane ba ɗin nan tace "Abbie Anuty
Akeela tana da kyau" haɗe fuska yay yace "لاأريدالشوشرة" (ban
son surutu). Shiru tayi masa domin tasan halin Abbien nata miƙewa yay Mami tace
"Uba da ƴar duk babu kunya ka daure dai kayi wani Auran a samu more
children's" shafa fuskarsa yay tare da ɗaukan Amani ya fita, ita kaɗai ce
a parlon duk sun tafi taya Ummi shirya Lunch can nesa da ita ya zauna domin
yunwa ya keji shiyasa ba zai iya komawa part ɗinsa ba, buɗe ido tayi a hankali
tare da sauke ganinta a kan ƙwantaccen sajansa wanda yay mata masifar kyau bata
taɓa ganinsa da manyan kaya ba kenan sai Friday Friday yake sawa? Ta tambaya a
ranta, wani irin sahihin kyau yay kamar Balarabe Amani dake jikinsa ta zame
tace "Abbie ka ganta tana da dimples irin nawa da naka Allah" Murya
can ƙasa dai-dai kunan Amani yace ،أنت" إجلس معتزلا" Wato _Ke! Zauna dai-dai_ jin abinda yace tayi
shiru tare da komawa ta zauna tana jan gemunsa.
Fitowa Abbu daga part ɗinsa idanunsa akan Akeela ganin Akeem
zaune a parlo abinda bai taɓa ba kenan yasa kawai ya nufi dinning room gently Akeem ya miƙe da sauri
Amani ta zame hannunta ta nufi wajan Akeela ogan kuwa tunda ya zauna bai
kalleta ba, tana jin Ummi na kiranta kasa tashi tayi domin jinta take wani
uncontactable a cikin su.
Bayan sun kammala yin lunch ɗin Akeem ya haura sama Abbu
kamar yay ihu ya keji domin tun safe bai samu damar yin magana da Akeela ba
bare yaga ƴar shagwaɓar data saba yi masa.
Da daddare bayan sallar Isshā duk suna zaune a parlo iya
yaran Aleema, Afaf da kuma Akeela Amani tuni tayi bacci ya jima da shigowa amma
gaba ɗaya basu san ya shigo ba hankalinsu na kan film ɗin This is fate da ake
na karan da firita, gyaran murya yay yana zuba hannayensa a cikin hannun
jallabiyar jikinsa da sauri gaba ɗaya suka juya tare da kallonsa a kusan tare
da Afaf da Aleema suka shiga faɗin "lailatan Sa ida" wato barka da
dare haɗe fuska Akeem yay cikin wata tsawa yace "duk Shegiyar dana ƙara
gani da Wannan kayan uhm" ya faɗa yana duban ƙananun kayan dake jikinsu
bakin Aleema na rawa tace "Ayyah Hero banmu ƙara sawa" wata tsawa ya
daka mata yace "ku ɓace min da gani" Akeela tafi kuwa firgita jikinta
na wani irin ɓari ta miƙe zata gudu da wani irin sauri yasa hannunsa ya riƙe
wist ɗinta tare da wani irin juyo da ita ya haɗata da.....
😂 nifa na rasa gane kan
bawan Allan nan Akeem what de you nufinka eh? Remain 1 page free pages ya ƙare 🤷🏾♀️.
*TSINTACCIYA*
NRML GRP ₦300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616
*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA🤷🏾♀️ IDAN ZAKI
SAI BOOK ƊINA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FAƊA MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN
BOOK ƊIN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.
*FITATTU HUƊU🔥*
BAƘAR FATA
AutaR ManyA
DATTIJON ARZIƘI
Real ladingo
SULTAAN
Mss flower
gaba ɗaya ₦800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu
tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of
payment a nan 08142105218
*SARAUTAR MARUBUTA*
*🌈TSINTACCIYA🌈*
FITATTU HUƊU🔥
_Will Akeem ever
fall for Akeela? The way she has fallen for him??_
http://wa.me/+2348119237616
EPISODE1️⃣3️⃣
Jikin bango da sauri kuma ya saketa jin foot steps alamar
wani zaizo, kama hannunta yayi ba tare
daya kalli fuskarta ba ya fara janta zuwa upstairs Akeela tsoran da yay mata
yawa ne yasa ko magana ta kasa,
Jikinta ya ɗauki ɓari sanin bata da wani mataimakin sai
Allah yasa tabi bayansa babu gardama amma tuni hawaye ya fara bin kyakykyawar
fuskarta,
Da wani irin ƙarfi cike da Zallar mugunta yake janta zuwa
samansa, suna isa bakin ƙofa ya sanya fararan hannunsa masu ɗauke da wasu
kwantaccen gashin dogwaye luff dasu,
cikin nutsuwa ya murɗa handle ɗin ƙofar tare da turawa tsayawa yay bakin
ƙofar still bakinsa na motsawa alamar tasbihi yake, idanunsa ya buɗe sosai tare
da saukewa a saman laɓɓanta wanda suke jajirrr dasu sunyi pink yirrrr dasu, da
sauri kuma ya ɗauke idanunsa yana taɓe fuskarsa shiga cikin parlon nasa yayi,
Akeela kanta a ƙasa ta riƙe bakin buhhh ɗinta
wacce ta tsaya mata iya cinyoyinta gaba ɗaya fararan dogayen ƙafafu wanta ana
ganinsu, wani ajjiyar zuciya ta sauke tana ƙara ƙamƙame Jikinta bakinta na rawa
sosai, ba tare da tunanin komai ba taji ya sanya hannunsa tare da fisgarta zuwa
cikin parlon nasa, maida ƙofar yay ya rufe binta yay da kallo from head to toe
kafin a hankali ya shige zuwa ciki,
Kai tsaye wajan fridge ɗinsa ya nufa a hankali ya durƙusa
tare da sanya hannunsa ya buɗe fridge ɗin power horse ya ɗauka tare da ice
cream da cake wanda cinsu ya zame masa kamar masifa.
Saman doguwar kujera yaje ya zauna tare da zube kayan
hannunsa a kan center table, cikin nutsuwa ya sanya hannunsa ya zame jallabiyar
jikinsa nan da nan murɗaɗɗan jikinsa ya bayyana, ko ina na jikinsa a murɗe yake
Musamman Physique chest ɗinsa ga wasu manyan nonuwa da yake dasu nipples ɗin
nan sunyi yirrr dasu, tsakiyar ƙirjinsa duk gashi ne wanda sukai masa kyau
matiƙa.
Cake ɗin ya ɓare a hankali yay Bismillahi tare da buɗe
bakinsa ya sanya, zaƙi da kuma daɗin cake ɗin ya haddasa masa lumshewar
idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya, baya yay tare da jingina da jikin sofar
gently kuma ya miƙa hannunsa ya ɗauki remote ya kunna channel ɗin N.c.c ya fara
kallon Labarai gyara zama yay sosai ganin an nuna zaman majalisa wanda ake a
babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York a ƙasar Amurka KENA
BETANCUR POOL/AFP.
Idanunsa ya buɗe sosai ya zubawa zauran idanu wanda ake
taron cikinsa wato United Nations.
Shugaban zauran Akeem ya kalla mai suna Abdul-ƙhadir Azeem
(Chief of Staff) fuskar mutumin babu walwala kana kallonsa kasan ba kirki zai
ba, a hankali kuma aka nuno shugaban lafiya wanda yake faɗin.
"June 19th was officially designated as World Sickle
Cell Awareness Day,The international awareness day is observed annually with
the goal to increase public knowledge and an understanding of sickle cell
disease, and the challenges experienced by patients and their families and
caregivers, kowa ya san cewa wannan rana a ita ake Wannan taron kuma ake
tattaunawa da masu ciwon skila tare da family nasu, while mun ware manyan
likitoci guda mace ɗaya namiji ɗaya wanda za suyi muhimman bayani akan wannan
ciwo na sikila, mutum na farko shine Dr Abdul-hakeem Bukar Bello, sai kuma Dr
Meema Ahmed Adil President's daughter, wanda za'ai taron ne a babban asibitin
dake Nigeria a garin Kano wata Asibitin Murtala Muhammad, Wannan zaure na
United Nations ya ware adadin kuɗaɗen kimanin 100.25m domin taimakawa masu
wannan ciwon" shiru yay saboda tafin da aka ɗauka.
A hankali Akeela ta buɗe idanunta tare da sauke idanunta
akan cineme ta kalli mutumin dake bayani, she's was shock da taji labarin domin
kaf Duniyar nan ta ɗauka cewa ita ɗaya kawai take da wannan wahalalliyar ciwon.
Samun kanta tayi da son jin ragowar zan can, ana August
gashi ance june kenan da sauran lokaci sai wata shekarar ma, cos already time
ya shige.
A hankali Akeem ya ɗauki ice cream ɗin ya fara sha, a ransa
yana ta tunanin Wacece Dr Meema ganin irin wannan sabgar bai damesa ba yasa
kawai ya cire tunanin hakan a ransa.
Shi ya riga daya mance da itama gaba ɗaya a ɗakin, hakan
yasa yaci gaba dayin abinda ya shafe sa, a lokacin kuma tunanin ƙauyen ne a
ransu ya ɗauki niyyar a wannan weekend ɗin zai je yaga Meke going.
A can downstairs kuwa Abbu ne kwance a bedroom ɗinsa Mami na
gefensa tayi shiru tunani fal a ranta, abu biyu ne ya shige mata ga rashin
Adnan ga kuma matsalar mijinta, a koda yaushe suka zo kwanciya 5mins yay masa
yawa wajan kawowa, tana da ishasshiyyar lafiya a lokacin da shi burinsa ya cika
ya samu gamsuwa a lokacin ne ita kuma masifar sha'awar ta zata motsa, ta rasa
da waye zatai sharing damuwar ta, ita kaɗai take fuskantar Wannan problems ɗin
na rashin gamsuwa ko hadda sauran mata kamar ta.
Kuka ta fashe da shi da sauri Abbu ya buɗe idanunsa tare da
miƙewa yace "Mami" bata kallesa ba kuma batai shiru ba ganin hakan
yasa yace "please dan Allah stop cry Meke damun ki? What happened to you
Khadijertou?" Cikin kuka tace "what should i do? Eh? Jina nake kamar
zan mutu You older than me, buƙatarka na biya shikenan, You doesn't care about
me ya nake I'm ok ko mene, na samu nutsuwa ko yaya? Kullum cikin ciwo nake me
kake so nayi eh?"
Kallonta yay yama kasa Magana daman yasan wannan zan can ne
baki ya buɗe zai magana tace "look! Abbu baka sona is Okey, amma kana son
nabi maza ne? Abinda banyi da ƙuruciya ta ba sai yanzu, idan problem ɗin daga
nine I'm ready to accept it kuma na gyara na nemi magani, amma zama haka ba zai
yiwu ba, I'm so horny bana iya bacci wallahi billahi ni da ace ka raɓeni gwamma
na zauna hakan nayi managing kai na hakan nan, amma ace 2mint da kwanciya mutum
ya samu gamsuwa ni kuma ko ohhho! wacce kalar azalce haka ta hauni" kuka
ta fashe dashi sosai tana riƙe cikinta dake matsananci ciwo zuwa Mararta.
Kasa magana yay sai miƙewa yay kawai tare kama hannunta ya
jawota tare da bata side hug.
Akeelah
Hawaye ne ya sakko daga cikin idanunta zuwa saman fuskarta
cikin tausayin kanta ta ƙara ware idanunta akan t.v tana jin bayanin da ake, a
hankali shugaban lafiyar yace "zamu sakko da wannan taron wanda zamu
gabatar soon, saboda yawan mace mace da kuma tarin masu sikila da muke dasu
yasa dole a gabatar cikin wata mai kamawa in sha Allah period zamu sanar da
mouth, day, time"
Jiki a sanyaye ta miƙe a hankali kuma ta zare hular kanta
tare da wani irin baza gashin kanta ya sakko har waist ɗinta ta zama kamar wata
ƴar India she look like Maheyk.
Jikinta yana wani irin Kaɗawa ta ƙanƙame Jikinta waje guda
walking slowly ta nufi inda Akeem yake zaune ya shagala da shan ice cream ɗinsa
yana danna system ɗinsa hankali kwance ba zato ba tsammani yaji Akeela tayi
wani irin..
Dan Allah dan Annabi, dan darajar iyayenki da kimar da suke
dashi a wajanki kiji tsoran Allah idan kin siyi littafi na kada ki fitar, kuɗin
karantawa kika biya bana mallaka ba, idan taimako kike sonyi zaki iya biya ba
ya zama mallakin ki a sakarwa kowa as free ki samu lada😍👏🏻
haƙƙin mutum masifa ne sosai wallahi.
*TSINTACCIYA*
NRML GRP ₦300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616
*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA🤷🏾♀️ IDAN ZAKI
SAI BOOK ƊINA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FAƊA MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN
BOOK ƊIN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.
*FITATTU HUƊU🔥*
BAƘAR FATA
AutaR ManyA
DATTIJON ARZIƘI
Real ladingo
SULTAAN
Mss flower
gaba ɗaya ₦800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu
tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of
payment a nan 08142105218
*SARAUTAR MARUBUTA*
*🌈TSINTACCIYA🌈*
FITATTU HUƊU🔥
http://wa.me/+2348119237616
EPISODE1️⃣4️⃣-1️⃣5️⃣
Faɗawa jikinsa tare da sakin wata gigitacciyyar ƙara wacce
ta sanya Akeem saurin ware narkakkun idanunsa tare da sauke ganinsa a kanta,
wani irin murɗewa jikinta yake tamkar ba mutum ba, ga wani rawa haɗi da kyarma
da ɓari da naman jikinta ya shigayi kana ganin Akeela kasan she's not on her
right sense, irin something is fishy ɗin nan.
Gajiyayyun idanunsa kawai ya sauke akanta yayinda zuciyarsa
ta shiga wani irin masifafan harbawa fuskarsa babu walwala ko kaɗan, baƙin ciki
da haushin yadda ta faɗa masa jiki yafi masa komai ciwo, cikin ɓacin rai bai ba
duba condition ɗin da take ciki ba ya wani irin Miƙewa tsaye da sauri tare da
sanya hannunsa ya fisgota haɗi da mannata jikin bangon parlon nasa, idanunsa na
wani irin ruwan zallar bala'i ya mannata da jikin bangon tare da sanya hannunsa
a wuyanta ya shaƙeta yadda Jikinta ke rawa haka nasa ke rawa, yama kasa magana
saboda tsananin ɓacin rai, cikin tsananin ɓacin rai ya buɗe bakinsa cikin wata
kakkausar murya yace "you're mad jakaness, jikina sa'anki? Eh? I'll killed
you village gal" ya faɗa jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa idanunsa
yay Wani mahaukacin jaaa gaba ɗaya ya fita a hayyacinsa ba zaka ɗauka mai
hankali bane saboda yadda yake huci kamar kumurcin Maciji.
Cikin wata iriyar Murya mai tsanani taushi da kuma amsa kowa
Akeela ta buɗe bakinta tare da faɗin "mune zaka kashe ko ita? Duk abinda
zakai a yanzu mu zakaiwa domin ita ɗin bata da wani laifi mune ne muka ziyarce
ka" wani irin kallo yay mata har zuwa lokacin idanunta a lumshe suke suna
zubar da ƙwalla, girgiza kai yay yana wani irin taune bakinsa cikin ransa yake
faɗin "za'a rina gayyar aljanu kawai" ɗago idanunta yay wanda sukai
wani irin bala'in jaaa kafin a hankali Murya babu wasa yace "open your
eyes" girgiza masa kai tayi zaka ɗauka tasan abinda ta keyi kafin tace
"i can't" cije baki yay yana wani ƙara shaƙe mata wuya cikin ɗaga
murya yace "Open your eyes" da sauri itama ta sake girgiza masa kai
tace "ban mu iyawa" kafin Akeem yay magana Didi wacce ta shigo tayi
saurin faɗin "tsinannu gantalallu, to ubanwa kuka ajjiyewa a Jikinta?
Wallahi Ii''ilafi ƙurash, tub! tub! tub! To basai kuci kanku ba Allah kurwarta ɗaci
gareta" ta faɗa tana riƙe zani dake neman faɗuwa a hankali Abbu ya shigo
sai Mami kana Ummi ta shigo sanye da hijab idanunta akan Akeem kasa magana tayi
dan she can't believe ace wai Akeem yayma Akeela haka.
Cikin ɓacin rai Abbu yace "Well-done Abdul-hakeem Bukar
Bello, Well-done" ya faɗa yana ƙarasawa wajan da sauri Akeem ya saki wuyan
Akeela tayi wani luuu zata faɗi cikin zafin nama Abbu ya rungome ta a jikinsa
yana ƙara kwantar da ita cike da ɓacin rai a kuma karon farko na rayuwarsa ya
kalli Akeem yace "what nonsense! Eh? Kasheta zakai eh Dr nace mekai mata
da harta suma haka eh?" Shiru Akeem yay kansa a ƙasa idanunsa a lumshe
wani irin baƙin ciki da kuma tarin tsanar Akeela ya ƙara nunkuwa cikin
zuciyarsa, a karo na farko na rayuwarsa ta dalilinta a yanzu ta sanya
mahaifinsa yana ɗaga masa murya a all his life har kawo yanzu bari wannan bata
haɗa shi da Abbu ba amma yanzu da girmansa da komai har ƴar ajjiye akan Wannan
yarinyar mai kama da TSINTACCIYA a idanunsa
mahaifin zai masa faɗa,
Ummi dake tsaye tace "Akeem" a hankali ya ɗaga
idanunsa wanda sukai jajirr ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace
"Ummi..," wata tsawa ta daka mai wacce tunda yake bata taɓa yi masa
irinta ba kafin tace "shut up! Akeem this is not how I train you ƴar
Uwarka jininka? Eh Akeem? Where is your heart da har zaka sanya hannunka ka
shaƙe wuyan yarinya nan, U hate her is your problem amma baka da ikon da zaka
sanya hannunka a kanta idan har ba kuskure ta aikata ba, ko dan ciwonta ai ka
daga mata haba, bata zo nan daka a wulaƙanta ta ba, baka san Wacece ita ba ko
Do you know what gal has been through? Ka ban mamaki baici ace kayiwa jinin
Baffa haka ba, da kasan waye Baffa da bakaiwa abinda ya haifa haka ba wallahi
zan baka mamaki" Mami wacce ke tsaye ranta duk ya ɓaci domin har cikin
ranta take jin faɗan da akewa Akeem wai kuma akan wannan Yarinyar cikin jin
haushi tace "haba Ummi it was a mistake wanda kowa nayi kunsan Akeem ba
mai shiga sabgar mata bane, inside of ku tambayi dalilin zuwan ta part ɗinsa
sai ku hau yaro da faɗa" da sauri Didi tace "A toh! Yau ni naga ruwan
masifa ai she daman indo ba ƙaunar yaron nan kike ba? Kai ma da laifinka
wallahi idan nace ka kaf faɗin gidan nan nine kawai ke sonka to daman idan bani
ba wazai so ka ai nice dolenka" Kai Akeem ya ɗaga tare da kallon Abbu a
hankali kuma ya kalli Ummi da sauri kuma ya nufi saman sofa ya ɗauki car key ɗinsa
ya nufi fita waje, cikin sauri Ummi tace "Akeem where are you going ina ne
zaka nine kayiwa zuciya?" Ko tsayawa bai ba bare ta sanya ran cewa zai
dawo, hankalin Abbu ne ya tashi domin yana masifar son Akeem kamar ransa, ya
rasa Adnan bazai saken da zai rasa Akeem ba salati Didi ta fasa tace
"Huuuu! Jama'a mun shiga uku wanne irin gantalallan Bukari ya samu ne?
Anya ba'a sauya maka shi a asibiti ba wannan baƙar zuciya har ina, to wallahi
sai dai kaci kanka tass" wani irin
Miƙa Akeela tayi a jikin Abbu bakinta na motsawa a hankali kuma tace "Abbu
Hamma Akeemmm kada ya fita" da sauri Didi tazo tana dungure mata kai tace
"Annamimiyya mai zubin munafukan farko ashe kina ji kikai shiru waike
salammiya" yanayin Akeela yasa Ummi saurin cewa "Abbu anya ba mutanan
ɓoye bane kuwa?" Kafin Abbu yay magana Akeela ta fasa wata gigitacciyyar
ƙara tare da zabura ta nufi waje da gudu, cikin sauri Abbu ya mara mata baya
yana faɗin "Akeela! Akeela!!" Ganin yadda take gudun kamar barewa
Abbu bai san lokacin da yace "Babyna, Babyn Abbunta Stop" daga Ummi
har Mami babu wanda yasan me yake nufi, cikin zafin nama kuma Akeela tai waje
gaba ɗaya kasancewar ƙofar a buɗe take saboda ficewar Akeem daga cikin gidan.
Kai tsaye gate ta nufa shima yana buɗe gaba ɗaya ta fice
daga cikin estate ɗin tana sharara uban gudu, daga ita sai Nightgown gashinta
duk a zube tamkar mahaukaciya a haka ta nausa kan titi babu ko slippers.
Fitowa Abbu yay zuwa complete ɗin yana faɗin "Bala,
Isa, Rabi'u" ya shiga kiran driver da gatekeeper da mai shukar Flowers,
amma gaba ɗaya babu ko wanne bacci duk suke, jin shiru yasa Abbu komawa da gudu
cikin gidan dai-dai lokacin kuma su Afaf suka fara daga baccin da suka fara
domin duk da wuri suke bacci.
Car key ya ɗauka ya fito da sauri Mami tace "Ina zaka
at this time?" Bai ko kalleta ba ya nufi wajan ɗaya daga cikin motocin sa
ya shiga key yay mata ya fita da gudu tare da barin estate ɗin, kuka Didi tace
"Bukari ka kawo masifar duniya gidanka" cikin damuwa Ummi tace "Didi Aljanu ne da Yarinyar wallahi kuma
sune suka tashi" wani zaro ido waje Didi tayi tace "Muhammadur
Rasulullah s.a.w shine ke kuwa kikai min shiru itana da surutu yau na shiga
wallahi gidan zan bari" juyawa Mami tayi ta shige ciki Ummi ba haka da
gudu Didi tabi bayansu har zaninta na faɗuwa.
Akeem kuwa yana fitowa kai tsaye motarsa ya nufa idanunsa a
Lumshe ko ganin gabansa ba yayi, wani irin zafi da tafasa zcuiyarsa ke masa,
yana shiga motar ya jata da gudu bayan ya danna wani hargitsastsan horn da
dauri Isa ya tashi daga baccin da yake ya buɗe masa gate fita yay da motar yana
ƙara gudun motar tafiya yay mai nisan gaske har yabar gaba ɗaya cikin Rail way ɗin
kafin ya nemi hanya yay parking motar, kansa ya kifa akan string motar yana
sauke wani zazzafan numfashi jikinsa duk rawa yake amma har kawo lokacin
fuskarsa bata nuna damuwar da yake ciki ba sai idanunsa kawai da suka sauya
kala.
Akeela kam gudu kawai take tana bin sahun motar Akeem tun
tana gudu kaɗan har ta fara mai yawa, kasancewa gudun ba nata bane na Iskane
yasa itama ta fice daga cikin Rail way ɗin,
Akeem na zaune cikin motar yana sauke numfashi a hankali ya ɗaga
kansa dai-dai lokacin da Akeela tazo ta gaban motarsu ta shige, bayanta yabi da
kallo yana ganin yadda take gudu tamkar mahaukaciya tun yana iya ganinta har ta
ɓace masa da gani, taɓe bakinsa yay a hankali yay baya tare da kwanciya a jikin
kujerar motar yana maida numfashi tare da dafe kansa wanda matsanancin harba
masa.
Duk inda Abbu yake tunanin ganin Akeela ya duba amma babu
ita tashin hankalin mara misaltuwa ya sauka akan fuskarsa, yasan Akeem tun inda
yake sai kula da kansa Amma Akeela waye ta sani a wannan garin? Musamman Wannan
hargitsastsiyar unguwar tasu, jiki babu ƙauri ya koma gida har wayewar gari
basu runtsa ba,Didi data rufe idanunta zata buɗe da sauri tana faɗin
"Muhammadur Rasulullah s.a.w" washe gari wajan ƙarfe 8 na safe
lokacin tuni Abbu ya gama bada cigiyar Akeela both side t.v Redio, a hankali
motar Akeem take shigowa cikin estate kai tsaye kuma gate ɗin gidan su ya nufa
yana zuwa Isa ya buɗe mata gate ya shiga tun kafin ya fito daga motar cikin ɓacin
rai da kuma tashin hankali Abbu ya nufi kan Akeem gadan gadan domin rashin
Akeela dai-dai yake da rasa rayuwarsa....
Hhhhh Akeem you're too selfish baka da kirki ko kaɗan😒
*TSINTACCIYA*
NRML GRP ₦300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616
*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA🤷🏾♀️ IDAN ZAKI
SAI BOOK ƊINA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FAƊA MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN
BOOK ƊIN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.
*FITATTU HUƊU🔥*
BAƘAR FATA
AutaR ManyA
DATTIJON ARZIƘI
Real ladingo
SULTAAN
Mss flower
gaba ɗaya ₦800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu
tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of
payment a nan 08142105218
*SARAUTAR MARUBUTA*
*🌈TSINTACCIYA🌈*
NIMCYLUV
FITATTU HUƊU🔥
Writer of
Abu Maleek
Sirrin mu
Uncle ne
Kwaila ce
The new emir
Jidda
Juyayi
Izzar so
Moon
Lamrat
Raino ne sila
Ranar Aure na
Ƙaddarar mace
Ashe ƴar babata ce
TSINTACCIYA
http://wa.me/+2348119237616
MASU SIYA SUYI MGN👆🏾
EPISODE1️⃣6️⃣-1️⃣7️⃣
Yana zuwa bakin ƙofar ya tsaya yana jiran fitowar Akeem,
gently ya buɗe ƙofar ya fito idanunsa a lumshe ga yadda jijiyoyin kansa suke a
mimmiƙewa fuskarsa tayi jajirrr da ita alamun har yanzu yana cikin ɓacin rai.
Ganin Akeem cikin wannan halin wanda bai taɓa ganinsa a ciki
ba yay saurin faɗin "Dr" idanuna da suke a Lumshe ya buɗe tare da
sauke ganinsa akan fuskar Abbu,wani irin bugawa zuciyar Abbu tayi saboda wani
irin jaaa da idanun Akeem sukai har wani ruwa suke fitarwa. Muryar sa na rawa
yace "what... what happened to Akeem?" Lumshe idanunsa yay kana ya buɗe
kamar wanda baya son yin magana ya buɗe baki da ƙyar yace "noting"
yana faɗin hakan ya nufi shiga cikin gidan da idanu kawai Abbu ya bisa yana
mamakin baƙar zuciya irinta Akeem. Girgiza kai kawai yay tare da nufar cikin
gidan kai tsaye part ɗinsa ya nufa, Akeem na shiga Amani na ganinsa ta miƙe
tana faɗin "Abbie na" bai ko kalli inda take ba sai hannu daya sanya
yama ture ta kai tsaye upstairs ya nufa yana dafe kansa yana jin yadda Amani ke
kuka amma yau banza da ita, Didi dake zaune tayi saurin faɗin "Au! Yarinya
ba sai dai kiyi tayiwa Ubanki istigifari ba, daɗin abin ko kashe ki yay shine
ya haifa a toh" Aleema ce ta kama hannunta tana rarrashinta kasancewar
weekend ne duk suna gida. Akeem na shiga side ɗinsa rest room ya nufa cire
farar jallabiyar jikinsa yay tare da saƙale ta a hanger, fure fresh skin ɗinsa
ta bayyana wani irin ƙwantaccen baƙin gashi ne a saman mararsa mai matuƙar ɗaukan
hankali jikinsa a sanyaye ya nufi cikin tube tare da shigewa ciki, wani irin
sauke numfashi yay a hankali kuma ya ƙara nutsewa cikin ruwan dake cike har
bakin tube ɗin, zafin da zuciyarsa ke masa ya sanya gaba ɗaya yama mance a
cikin ruwa yake, idan ya tuna irin faɗan da Ummi da Abbu sukai masa sai yaji
wani abu ya tsaya masa a ƙirjin, cikin ficewar hayyaci da kuma zallar damuwar
dake ransa ya ƙara nutsa kansa cikin ruwan a hankali kuma ruwan ya fara shige
masa cikin baki da hanci.
A hankali wata baƙar mota mai ƙirar Audi RS5 ta fara shigowa
ciki Nasarawa daga farko farkon Nasarawa harya gifta sai kuma ya dawo baya a
hankali yana zare baƙin glasses ɗin dake idanunsa, saurayi ne ɗan kimanin shekaru 27 yana sanye
da wani farin voyal wanda yay masa kyau sosai kasancewar sa farin bafulatani
kana ganinsa Kasan cewar kuɗi sun zauna masa, a hankali yake tafiya da motar
zuwa baya kasancewar shike driving ɗin ganin hakan yasa wanda ke kusa dashi
yace "Ajmal me kake haka ne?"shiru Ajmal ɗin yay domin baya jin akwai
abinda zai iya faɗa, a hankali ya gama tsayar da motar tare da buɗe murfin motar ya fito ganin hakan
yasa Karim yay saurin fitowa yana faɗin "wallahi kaifa ba hankali gare ka
ba, kana ganin aikin dake gabanmu dole ne a wannan satin mu samu mu shawo
hankali duk raguwar jama'ar" ina Ajmal baya gane yaran domin tuni idanunsa
suka sauka akan fuskar Akeela dake kwance a ƙasan wata bishiya wallahi wallahi
a wannan lokacin duk wanda yaga Akeela dole zuciyarsa ta buga domin ba zaka taɓa
cewa ƴar hausawa bace, tana kwance kanta na zubda jini saboda wata muguwar faɗuwa
da tayi gaba ɗaya kayan baccin dake jikinta sunyi wani bala'in yin datti
gashinta ya wargatse yay ɗai ɗai, tsaye Ajmal yay akan Akeela yana jin
zuciyarsa na bugawa, a hankali kuma ya tsuguna a gabanta dai-dai lokacin da
Karim yake ƙarasuwa wajan cikin sauri yace "wai Ajmal meke damunka ne?
Baka tsoran abin cutarwa ne? Kilama ba mutum bace Aljana ce, ina ka taɓa ganin
mace mai gashin wannan?" Banza Ajmal yay masa domin yadda idanunsa suka
sauka akan fuskarta yasa baya fahimtar komai dukkan wani abu na kansa sai da ya
kunce, hannunsa ya miƙa tare da tattare sumar data rufe mata fuska cikin sauri
ya rufe idanunsa yana faɗin "Ohh God"
Karim yay saurin faɗin "is she died?" Girgiza masa kai kawai
Ajmal yay yana ƙoƙarin sanya hannunsa ya ɗauke ta Abbu dake ƙarasuwa wajan yace
"Akeela! Allahamdulillah"
Da sauri ya sanya hannunsa ya ɗauke ta tare da kallon Ajmal
yace "thank you son, wallahi tun jiya mukai missed nata yanzu na ƙara
fitowa ne, kamar daga sama na hangeka ji nai kawai ina son ganin Meke faruwa
cikin ikon Allah kuma naga Akeela thank you" jinjina kai kawai Ajmal yay
yana shafa wuyansa sosai ya gane Abbu amma shi Abbu sam bai gane waye Ajmal ba,
kamar bazai magana ba sai kuma yace "Dad! A nan kuke ne?" Kallon
Ajmal Abbu yay yana karantarsa sai kuma yace "eh cikin Railway quarters no
112" idanunsa akan fuskar Akeela yace "ok Thank you" yana faɗin
hakan ya nufi cikin motar tare da zama wajan driving ba ganin hakan yasa Karim
shima ya shiga cikin motar da gudu Ajmal yaja suka bar wajan, mai makon yaje
inda zashi sai kawai ya juya kan motar ya nufi hanyar gida da Mamaki Karim yace
"wai Ajmal Meke damun ka ne?" Cikin ɓacin rai Ajmal yace "ban
sani ba, banza shege munafuki kawai haba" ya faɗa cikin ɓacin rai yana
ƙara sharara gudu.
Abbu shima cikin farin ciki ya nufi motarsa bai yadda ya
ajjiye ta a back seat ba a nan saman jikinsa ya barta key yaywa motar ya juya
zuwa gida tun a hanya ya kira number Ummi da sauri tai picking call ɗin tana faɗin
"Something news?" Cikin ƙasa da murya yace "I've seen her Ummi
on my way yanzu" Murmushi tayi tace "Allahamdulillah"
A wahala Akeem ya ɗago kansa daga cikin ruwan yana sauke
wahalallan numfashi a hankali kuma ya buɗe idanunsa da sukai wani mahaukacin
ja, ya jima cikin ruwan kafin ya fito ya ɗauki
bathrobe ya sanya a jikinsa, ruwa na zuba a jikinsa ya fito kai tsaye ya
nufi cikin wani special bedroom ɗinsa Yana zuwa ya rufe ƙofar da key, derect
bed ya nufa yana zuwa ya faɗa tare da jan duvet ya rufe jikinsa tass domin wani
mugun bacci ya keji, kamar yadda ya saba haka yanzu ma ya jawo pillow ya
rungome a tsakanin ƙirjinsa yana sauke numfashi a haka bacci ya ɗauke sa da
tunanin yadda zai rama abinda akai masa akan wannan yarinyar.
Ummi da Didi ne suka miƙe lokacin da Abbu ya shigo da Akeela
a hannunsa, kai tsaye part ɗin su Aleema ya nufa da ita, Ummi na biye da shi
Mami ko motsawa ba tayi ba idanunta akan cineme, yana zuwa su Afaf suka miƙe fuskarsu ɗauke da
farin ciki, kwantar da ita yay cikin nutsuwa Ummi tace "bari na duba
ta" gefe Abbu ya koma yana jin kamar ya kori kowa ya jata jikinsa ya
rungome ya lallasheta da kansa amma no way ahlinsa na wajan dole yaja da baya
da yaga yana neman zama wani uncontrol sai kawai ya fice daga part ɗin, a
hankali Ummi ta zauna idanunta akan Akeela tace "Afaf jeki kawon warm
water a bowl with towel" "ok Ummi" bathroom tayi ta shiga haɗa
ruwan zafin kana ta fito ɗauke da towel ɗin "drop it and leave and you too
Aleema" ficewa duk sukai gently Ummi ta zamewa Akeela rigar jikinta babu
ko bra a jikinta cikin tausayin ta Ummi ta shiga goge mata Jikinta da ruwan
zafin, sosai ta kasa mata Jikinta ta shafe ta da robe kana ta sauya mata kaya
zuwa Sleeve Bodycon mai sauƙin nauyi saboda zafi ake da alama akwai ƙaramin
hadari a ƙasa, kwantar da ita tayi ta rufe da duvet gudun a.c ta ƙaro mata ba
mai cutarwa, fuskarta tabi da kallo ganin yadda take sauke ajjiyar zuciya a
jajjere, fita tayi daga bedroom ɗin a Parlo ta samu su Afaf ɗin suna buga game
ficewa tayi daga part ɗin nasu baki ɗaya.
Ummi na fita Akeela tai wani irin juyi tare da buɗe idanunta
abinda basu sani ba idanunta biyu kawai har yanzu mutanan na kanta ne irin
aljanun nan ne masu mugun abu wanda sai ansha wahala kafin suyi magana ma.
Parlo Ummi ta dawo kusa da Mami ta zauna ba tare da tace komai ba, a hankali
Abbu yake tafiya cikin tafkeken bedroom ɗinsa hannunsa goye a bayansa sai
numfashi yake fitarwa, gaba ɗaya yama rasa yaya zai yi baya jin daɗin komai
burinsa kawai yaga fuskar Akeela, wani murmushi yay yana jin daɗi domin sai
yanzu ya tuna da Ƙofar dake bedroom ɗinsa wacce kai tsaye hanyar tayi har
parlon su Aleema, jikinsa na rawa ya buɗe ƙofar tare da fita su Afaf na tsaka
da buga game su kaga Abbu kamar daga sama kallonsu yay yace "bari na mata
magani" jinjina kai kawai sukai, bedroom ɗinsu ya nufa jikinsa har wani
tsuma yake tana zaune ta tura kanta cikin tsakiyar cinyoyinta, ƙarasawa yay
tare da faɗin "Babyn Abbunta zo nan gani nazo rarrashin ki" shiru
bata motsa ba hakan yasa ya ƙarasa inda take yana zuwa ya jawota jikinsa yana
shafa kanta tare da faɗin "Babyna" jajayen idanunta ta ɗaga ta kallesa
cikin wata kakkausar murya tace "Abbu Akeem" zuciyar Abbu ce ta buga
da ƙarfi cikin damuwa yace "me Akeem zai maki" kuka ta sanya masa ko
kuma aljanun suka sanya masa cikin wata iriyar Murya mara daɗin saurara tace
"Akeem muke son gani Abbu" sai a lokacin Abbu ya fahimci ba ita take
Maganar ba, shafa kanta kawai yay yana faɗin "sorry Babyna kina shan
wahala ko? Dana aureki zan bar ƙasar dake" wani irin kallo tayi masa tace
"kai ma baka da lafiya Abbu Meye Wannan a jikinka?" Bai tsaye jin zan
canta ba ya ɗura bakinsa a kunnanta ya shiga yi mata addu'a, miƙa ta fara yi
kafin kuma a hankali jikinta ya saki bacci mai nauyi ya ɗauke ta, Murmushi Yay
yace "Babyna zaki sanya zuciyata bugawa idan kina kiran sunan Akeem,
Tabbas ni kaɗai zaki so nasan Akeem bai taɓa cewa yana sonki amma yadda kike da
mugun kyan nan masu kawo maki hari suna da yawa, ni kawai zaki so zaki zauna
dashi, zan koyar dake zallar so da kuma ƙauna ta Akeem kuma duk yadda za'ai a
watan nan sai na tura shi Germany zai nesa dake sai yay Shekaru masu yawa
lokacin tuni kin zama tawa zai dawo" ya faɗa yana shafa kanta a hankali ya
sumbaci goshinta..
*Singapore*
Khoo Teck Puat Hospital
A hankali motar tai parking Meema ce a gaba sai mahaifinta
President Ahmad Adil yana Cikin Wata dakakkiyar shadda dark blue mai kyau sai
sheƙi yake, yayinda ita kuma take cikin wata milk ɗin abaya da red ɗin Stones
tayi rolling kanta da vail tayi kyau sosai, hannunta riƙe da waya ga wasu
manyan guards kai tsaye cikin female
sugical world suka nufa shiru asibitin saboda asibiti ne na masu kuɗi babu
hayaniya ko kaɗan, cikin sauri Meema ta buɗe ƙofar office ɗin Dr ɗin ba tare
dako permission ba, yana zaune yana duba wasu files Meema ta shiga tana faɗin
"Dr what happened i saw your miss call" Murmushi yay yace "Na
kira na faɗa maki yau za'a buɗe fuskar ƙaninki" wani daɗi taji da sauri ta
rungome Dad tace "Dad bana faɗa maka ba" hannunta ya riƙe yace
"ok be careful" Miƙewa Dr yay cikin so much respect ya shiga gaisar
da Dad kafin yace "follow me" binsa sukai a baya har suka nufi wani
room 11 buɗe ƙofar akai Dr na gaba Meema na baya sai Dad, cikin sauri ta zame
hannunta ta nufi inda yake a kwance da kayan marasa lafiya Murmushi tayi tana
riƙe hannunsa, ɗumin hannunta daya ratsa tafin hannunsa yasa yay sauri riƙe
hannunta domin yau gaba ɗaya ba tazo hospital ɗin ba kamar yadda ta saba, kayan
aiki Dr ya ɗauko Meema jikinta har rawa yake domin ta matso ta ganshi, cikin
nutsuwa Dr ya fara ware masa bandejin fuskarsa yana cirewa, bakinsa ne ya fara
bayyana mai ɗauke da jajayen laɓɓa, sai kuma hancinsa a haka har aka gama buɗe
masa fuskar, idanunsa a rufe ruff fuskar Abbu kwance a saman nashi fuskar Dr ne
yace "Congratulations now open your eyes" slowly ya shiga buɗe
idanunsa kai tsaye ya sauke ganinsa akan fuskar Meema babu ko kifta idanu,
cikin farin ciki Meema tace "Bro na" shiru yay mata bai ce mata komai
ba ganin hakan yasa ta kwaɓe fuska tace "why baya magana?" "Ai sai
ya koyi komai ba, kinga aiki ya sameki" Dad kam tunda aka buɗe fuskarsa
yaji gabansa ya faɗi sosai ya san me fuskar amma mene haɗin Meema da wannan
gske har ta sanya aka sawa wani ita? hannunsa Meema ta kama tace "I'm your
sister" cikin kwaikwayon Abinda ta faɗa yace "I'm your sister"
wani irin Murmushi Meema tayi tace "A'a ba haka za kace ba" kallon
Dad tayi tace "Dad his name please" buɗe baki Abbu yay yace
"Asheer" "Wow! Nice name" Meema ta faɗa tana faɗin "as
from today sunanka Asheer amma zanna ce maka Bro ni kuma kace Sister" dry
Dr yay yace "tab kina nufin a yanzu duk zaki koya masa komai? Mudai nan
kafin ku tafi zamu kuya masa wanka,Sallah, cin abinci komai" Asheer kuwa
tunda ya ɗura idanunsa akan Meema yaƙi ɗaukewa domin tsoran kallon mutanan wajan
ma yake, miƙewa tayi zata ɗauko masa mirror da sauri ya riƙe hannunta yana juya
idanunsa, da ƙyar dai ya sake ta lokacin da yaga kansa a madubi kansa ne yay
wani irin sarawa da sauri ya saki madubin a ƙasa ji kake tasssss ya fashe a
ƙasa cikin sauri kuma cike da tsoran abinda yayi ya ɓoye fuskarsa a bayan
Meema..
Today is Monday yau Akeem ya tashi da azumin Litinin da
Alhamis kamar yadda ya saba, rabonsa da ganin Akeela wajan sati guda kenan,
domin ko zama yanzu ba yayi a Parlo, a hankali ya fito daga motarsa lokacin ana
ta kiran sallar magrib kai tsaye pampo ya nufa tare da ɗaura alwala, ko cikin
gida bai shiga ba ya nufi cikin masjid ɗin, lokacin daya isa ana jiran zuwan
liman amma Shiru ganin an rasa wanda zai ja sallar sai kawai yay gaba tare da
tada kabbara, nutsuwa kowa yay a hankali cikin zazzaƙar muryarsa mai daɗin
gaske ya fara fidda kira'a yana fidda makarijil huruf, a can gida kuma Akeela
na zaune domin ita sosai azumin ya wahalar da ita kuma ta saba tana yinsa ne,
idanunta ta buɗe jin sautin Muryarsa ya daki kunanta rabon da taji Muryarsa
haka harta mance, Miƙewa tayi saboda wani sanyi da jikinta yay a hankali ta
nufi bathroom ta ɗaura alwala kana ta dawo tayi sallah ji tayi jikinta babu daɗi
sai kawai ta zame hijab ɗin ta nufi bathroom, cikin sanyin jikinta ta buɗe
ƙofar ba tare data rufe ba ta fara kwaɓe kayan jikinta ruwan zafi ta sakarwa
kanta tana sauke ajjiyar zuciya.
Bayan an idar da sallah Akeem ya fito Abbu na bayansa a haka
suka nufi gida babu kowa Parlo duk Sallah suke, part ɗinsa ya nufa Akeem kuma
ji yayi yau babu abinda ya keso sama da zuma yasan kuma Didi kawai ke Shanta,
part ɗin ta ya nufa a hankali ya shiga lokacin tana Sallah, wani daɗi yaji
domin baya son masifar ta a yanzu, fridge ɗinta ya nufa gaba ɗaya robar zumar
ya ɗauko Didi kam banda zare ido babu abinda take da taga abin bana wasa bane
sai ta fara "ehem! ehem!" Ko Kallonta bai ba ya nufi waje ai da sauri
tace "Assalamu alaikum" miƙewa tayi tana faɗin "Muhammadur
Rasulullah s.a.w Audil sata ƙiri ƙiri Ubangiji dai yau ya nuna min ɓarawon
zumata" jin tana kiran sunansa kuma ya tabbatar part ɗinsa zata bisa cikin
rashin makamar yi kawai ya faɗa part ɗin su Aleema ga mamakinsa sai yaji tana
faɗin "Munafikin ai na ganka" da sauri ya juya yana duban inda zai ɓoye
ganin ƙofar bathroom a buɗe ya wani faɗa ciki da sauri yana murzawa ƙofar
key.....