Sharadin Shine Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana
Matsi shine gaban mace ya matse ciki da waje, ana so duk lokacin da mijinki zai kusanceki ya ji ki a matse, don haka nake baiwa yan uwa mata akan kula da gabanki
1- KANUN FARI:
kisamu kanun fari kidinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace.
2- LALLE
Kisamu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace.
3- TSAKIN KUKA
Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace.
4- KANUN FARI
Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai.
5- FARIN MISKI
Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zakisha mamaki.
6- MAN ZAITUN
Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar uwa.
7- SASSAQEN BAURE
Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga
8- SAIWAR ZOGALE
Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski kizauna aciki wlh zakisha mamaki yar uwa.
********
Agwada za'a dace insha Allah