MAGANIN KARIN NI'IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA)
Health College

MAGANIN KARIN NI'IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA)

 

MAGANIN KARIN NI'IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA):

Sharadin shine ayi Sharing domin yan uwa su Amfana 🔔🔔🔔

Wannan fa'ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.

YADDA ZAAI SHINE:

Da farko za'a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace da rika tsogunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.

Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi.

Insha Allahu zaaga abin mamaki sosai

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post