MAGANI WARIN GABA (FARJI)
Health College

MAGANI WARIN GABA (FARJI)

 


🍃🌿 MAGANI WARIN GABA (FARJI)  🌿🍂

abubuwan dakesa gaban mace yana wari.

Sharadin Shine Ayi Sharing domin Yan uwa su amfana 🔔🔔🔔

➽ Tafiya babu wando pant.

➽ Rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.

➽ Dadewa akan (toilet) masai.

➽ Rashin canza pant da wuri.

➽ Yawaita cin danyar albasa.

➽ Istimna'i ko masturbation (wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta lesbian).

➽ Tsarki da ruwan sanyi.

➽ Rashin aske gaba dadai sauransu.

Wasu daga cikin magungunan.

        🍂◉ MAGINI WANNAN CUTA ◉🍃

1. Mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.

2. Ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau.

3. Ki rage cin danyar albasa.

4. A duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.

5. Ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka lokacin domin yin haka yana da matsala.

6. Ta yawaita aske gabanta duk sati ¹ ko ² idan mace zata bin wa'yannan dokokin zata samu waraka daga duk wata cutar farji.

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post