Tawagar kwallon kafa ta Kasar Faransa ta kira ɗan wasan Ƙungiyar PSG, Warren Zaïre-Emery a karon farko.
Didier Deschamps ya yi imanin cewa shi ne babban dan wasa na yanzu da kuma nan gaba.
Zaïre-Emery ya ci gaba da kafa tarihi. Yana da shekaru 17 kawai.
Tags
Sports