Kakakin Majalisar Wakilai Tajuddeen Abbas, PhD ya kaddamar da kwamitin da zasu kula da Gina katafaren Cibiyan Ilimi Mai taken "Zaria Education City" karkashin Gwamnatin tarayya Wanda tuni Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Mal. Uba Sani ta bayar da waje don yin wa’annan muhimman ayyuka kamar haka;
i. College of Nursing and Health Sciences Zaria.
ii. National Open University, Zaria Campus.
iii. National Judicial Institute. Zaria.
iv. College of Education
Kwamitin ta hada Mutane kamar haka:
• Prof. Shafi’u Abdullahi -Chairman
• Prof. Ahmed Babangida -Member -V. Chairman
• Prof. Aminu Ladan Sharehu -Member
• Prof. Ahmed Bello -Member
• Prof. Saidu Halidu -Member
• Prof. M L Amin -Member
• Prof. Dalhatu B. Yahaya -Member
• Alh. Umar Waziri, DCOS Admin -Member
• Dr. Ali Waziri -Member
• Engr. Aliyu Shehu -Member
• QS Jamilu Habibu -Member
• Engr. Ibrahim Zailani -Member
• QS Ishaq Sani -Secretary.
Mataimakin shugaban ma aikata na fadar Kakakin Majalisar Wakilan Engr. Jamil Ahmad Muhammad ne ya bayyana haka, a ofishin maza6ar dake Zaria.