Document: Tsutsar Nama Book 1 Complete


Health College

Document: Tsutsar Nama Book 1 Complete

 

Tsutsar Nama

Labarin matashiyar budurwa Samraah da tasha gwagwarmayar rayuwa da kalubale iri-iri. Jaruma, kallabi a tsakanin rawuna, a wani ɓangaren ma zamu iya kiranta yar kasada. Ba'a kanta kawai labarin ya tsaya ba, ya shafi bangarori daban-daban. Soyayya, cakwakiya, tare da rubutaccen darasi.

Typing📲

   🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛

             (Itama nama ce)

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻

𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒

     Free page

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم

_Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai._


.........Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin salama. A duk sanda wasunmu suka tambayemu minene adonmu? Amsa ɗaya muke fara kallo a zukatanmu da furuci (TARBIYYA). Sai dai a gareni ni nace sam ba haka bane. Zan kuma iya faɗa a hankali ko da amsa kuwwa harma da shelantawa. Kada kai mamaki ko fahimtata a bisa tsatstsauran ra'ayina ko zama mai bahagon hasashe. 

Tsutsar Naman


Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post