Farashin kayan amfani gona, yau a 14/08/2024. A kasuwar Makarfi ta jahar Kaduna


Health College

Farashin kayan amfani gona, yau a 14/08/2024. A kasuwar Makarfi ta jahar Kaduna

Food price

Farashin kayan amfani gona, yau a 14/08/2024. A kasuwar Makarfi ta jahar Kaduna.


# Masara (Maize) fara Mai Aure  N89,000 to N91,000. 

# Dawa (G/corn) N83,000. To N86,000

# Dawa (white G/corn fara N89,000

# Dauro N85,000, to N88,000

# Gero (millet) N85,000. To 88k

 # Wake fari (White beans) N160,000 to N170,000

# Wake suya (Suyer beans) N95,000 to N103,000

# Shinkafa (Rice) N55,000. To N60,000


 # Kalwa Babban buhu N90,000

# Kalwa Karamin Buhu N80,000

# Barkono (pepper) N150,000, to N180,000

 # Rogo N70,000. To N72,000

# Soborodo N25,000.

#Soborodo(hibiscus) gari, N95,000. 

# Tomato  bushashshe N175,000.

 # Garin kwaki N65,000

 # Garin kwaki N45,000.

Alkama ta Gida N110,000

 # Shinkafa tsaba ta tuwo N153,000

 # Gyada (Groundnut) tsaba ta tasoyu N180,000

 # Shinkafa (Rice)tsaba N17,000

 # Albasa (Onion)N63,000.

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post