Illoli 8 da Jinkirta Fitsari ke Haifarwa

Illoli 8 da Jinkirta Fitsari ke Haifarwa


LAFIYA JARI: Illar Jinkirta Yin Fitsari Alhali Kanajin shi.

1. Kidney Stone: rike fitsari a mara ya na haifar da cutar koda da ake kira ‘kidney stone’ a turance.

2.  Damage to pelvic floor muscles: ya kan rage karfin bangaren jikin da yake hana fitsari fita a kowani lokaci wanda ake kira da ‘Pelvic Floor muscles’. Idan wannan guri ba shi da karfin, mutum zai dinga digar da fitsari a koda yaushe.

3- Bladder stretching: ya kan sa mafitsara (bladder) ta girma kamar balam balam waanda hakan zai aifar da mutum yana jin fitsari ammaa idan yaje ya zauna fitsari baya fita.

4- Urinary Tract Infection: yakan kawo bawa kwayar cuta Daman zama a mafitsara Wanda yakan zuwa da alamomi kamar haka Ciwon mara, zafi lokocin fitsari, rashin samun fitsari sosai.

5- Interstial bladder: yakan kawo matsalar ciwon mafitsara mai sanani wanda yakw zuwa da takura idan an zauna fitsari.

6- Kidney damage: idan fitsari ta cika mafitsara zaibi hanyar ta koma kidney wanda hakan zai lalata kidney gabaki daya.

7- Incontinence: yakan iya kawo matsalar yoyon fitsari lokocin da mutum yana dariya ko tari.

8- Urine retention: zai sa hanyar fitsari ta toshe hakan ta hana fitsari fita gaba Daya , kafin fitsari tafita sai ansawa mutum hanyar fitsari na roba.

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post