SIRRI GA MATA MASU SHAYARWA
Sharadin Shine Ayi Sharing
MUHIMMANCIN SHAYARWA
Shayarwa na daya Daga cikin muhimmanci na shayarwa ga ya'ya ta bangaren ( nono ) mahaifiya, kuma shi nonon mahaifiya shine yake zamo wa Yaro abincinsa, wanda yake dauke da sinadarin abubuwa kamar yanda zai zo nan gaba.
MUHIMMANCIN SHAYARWA GA YARA
① wannan gabar itama tana da muhimmanci a bisa Yara kamar shi nonon uwa wanda yake shine kamar tushe kasancewar shine ci gaban Yaro da kamar masu wasu cututtuka na jikinsa wanda suka sha bam-bam.
② Abu na biyu Daga cikin muhimmanci shayarwa shine mai sanya kuzari ga jikin Yara sabanin nonon da ake bawa Yaro yayin Wata matsala da ta shafi iyayensa kamar ( basu madara ) saboda shi nonon uwa yana taimaka wa ga jiki da kuma kashe musu kwayoyin cututtuka na jikinsu.
③ ci gaban da Yara suke samu yayin shayar dasu nono wanda ya shan bambam da yaron da ake sanya su a kwalba to irin wadannan yaran da aka sanya su a kwalba bayan an fito dasu zaka samu kodai ka samu sun Dan samu matsala ta kwakwalwa ko dai ka gansu basu da cikakken koshin lafiya.
Amma a nan nayi amfani da Wata dama domin yin tsokaci ga iyaye Mata wadanda idan sun haihu suna shayar da ya'yansu nononsu Baya Isar da yaran.
10 Best Dating Apps 2024 - Abokiyar Hira Hausa Novels
Ma'ana Baya gamsar da yaran Wata ma abin tausayi zaka samu nonon ta yayi kasa babu ruwa a ciki.
To duka irin wannan Yara sukan shiga matsalolin manya-manya.
Wani yaron ma fa sanadiyar haka sai yarasa ransa sakamakon rashin abincinsa wato nonon mahaifiya.
Wanda yake mai muhimmanci a gurinsa irin wannan tasa muka yi bincike a kan gano menene matsala
NA FARKO
IDAN MACE TANA DA CIKI
Rashin cin kayan da xai Kara Mata lafiya koda ba masu tsada ba kamar su kayan marmari.
・Ayaba・Lemo・Gwanda・Kankana・
② Abu na biyu shine TALAUCHI
Rashin samun abinci mai gina jik