Maudu'i: Falalar Azumi. 4 cikin 4
°°°°°°°° °°°°°°°°
Manzon Allah(ﷺ)yace:"Na rantse da wanda ran Muhammadu ke hannun sa, hamamin bakin mai azumi(warin baki), yafi ƙamshi a wurin Allah ranar ƙiyama sama da turaren almiski..."
(Hadisin ya nuna alherin da mai azumi ke samu, amma a dinga brush ko aswaki lokaci bayan lokaci)
```[Saheehul Bukhari;1904. Muslim;1151]```
Tags
Ramadan