Rainonta Zanyi page 3 Complete by Maman Teddy

Rainonta Zanyi page 3 Complete by Maman Teddy

Abokiyar Hira Novels

 Story and written by:

Ayshatou maman teddy

Free page 3

Ga masu buƙatar fara payment Regular payment₦500 Vip group₦1000 SPC payment₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta Wannan number 08081202932.ko katin MTN ta Wannan number 07037236845.

________________________

Masu buƙatar a Tallah ta masu hajar su zaku biya 2k kacal

~Tallah~

Bhuxuwa Empire

Assalamu alaikum

Barkan mu al'ummar musulmi baki ɗaya , Bhuxuwa Empire taskar bada taimako da yardar Allah🙏🏻 muna taimakawa tare da bada sirrori kaman

MALLAKA 

KARYA SIHIRI 

MAGANIN FARIN JINI

MAGANIN HAIHUWA 

Da Sauran su ; 



MALLAKA:muna yin mallaka da ban da ban ga ma'aurata ne kaɗai Bama yi ma wanda basu da Aure ”. Domin uwa ce kaɗai tasan ƙalubalen da Wasu mata da yawa ke ciki a wannan zamanin dan gane da gidajen Auren su . Muguntan wasu maxan yayi yawa wannan yake sawa sai mun haɗa su da Roƙon Allah . Mallakar mu tsantsa ce daga Al'ƙurani Bama kauce hanya . 

Aƙwai mallaka da muke yi ma na miji ma biyin mata , da Ƙwaɗo . 

Aƙwai mallaka da muke yi mawa namiji wanda baya sauke hakkin auren sa da matar sa , babu wadatuwa babu kulawa da sauran su . 

Akwai mallakar ƙwai da rubutu .

Akwai mallakar tumfafiya da rubutu. 

Akwai mallakar gidan tururuwa .

Akwai mallakar da muke yi na Tukunyar ƙasa 

Akwai mallakar da muke yi na Tsamiya ”. 

Akwai mallakar nono

Akwai mallakar tafin ƙafa ....muna yin mallaka kaloli da dama daban daban daga taskar mu bi jahi Rasulullah Allah zai warware makowa buƙatun sa da zaran kun shigo zauren Bhuxuwa Empire . 

Muna bada taimako na Farin jini na ƴammata masu buƙatar Aure . Idan saurayin kikeso a riƙe Miki shi duka muna yi da yardar Allah sauran ƙarin bayani ku biyo mu a nombobin mu kamar haka 08126535394 ko 08139762831 .


Walk Out!! Uncle Afeef yayi maganar cikin hasala da Tsawan da tun da Aleenah take Bata taɓa jin irin sa ba . Sam bata nuna alamar firgita ko tsoro ba don ta samu wannan rashin tsoron daga Wurin Alhaji Abdul Nasir wato mahaifin su ”. Cike da zazzaƙar murya as she didn't do any thing wrong ta furta “ Why?”. Rasa mene Afeef zai ce mata don tsabar takaici yasa shi fitowa daga ɓangaren sa yana nufo direct zuwa inda Aleena take tare da buɗe murfin moton yana yowa waje da ita ”. 


Uncle What did I do? Mene ne nayi maka ? ” . Your knee down , Gwiwowin ki su zube ƙasa yanzun nan ki bada hakuri if not I will start punish you now, . 


Kallon Afeef tayi cike da Rashin tsoro da kuma mamakin kalaman sa kana tace “ Uncle Afeef baka san ba'a mun faɗa bane Ni? , Mummy bata faɗa maka ba? Ni bana bayar da Haƙuri . Lallausar pink lips ɗin sa ya ɗan ciza kana ya juya yana kallon mutumin da jikin sa na rawa ƴar sa tayi masa kurrr da ido ,tausayi mutumin yaba ma Afeef tabbas yau ya gama nadamar barin Aleenah a hannun Mummy in his own thinking of Zata kula masa da ita ,zata bata tarbiyyar data dace , anya ma Yarinyar nan ko sallah ta iya? Hmmm A zuciyar sa ne yaba kan sa amsa da “ No i didn't think So , zama ta iya cewa ita yarinya ce bata isa ba . Oh ALLAH I make a Big mistake Dana bar Aleena a hannun Mummy ”. 


Yallaɓai meye wannan a hannun ka ? Afeef ya tambayi mutumin yana kallon Goran ruwan yarinyar sa wanda ke hannun mutumin , Duk datti ya kwanta ta kasa alamu irin ruwan ƴan garuwa ne aka ɗura shi har da Su Gansa kuka ta ƙasa . 


Farrr farrr da ido Aleena take yi ala dole babu abin da za'a iya mata ,don tun da take Bata taɓa laifi an hukunta ta ba . 


Ruwa ce Alhaji na ikilima zan kai ta...kamin ya ƙare maganar ne Afeef ya katse shi da cewa “ Na fahimta yanzu bude ruwan ka sheƙa ma fuskanta da jikin ta duka baƙi daya” . What uncle Afeef Ni za'a watsa ruwa? . Aleena tayi maganar tana juyawa tare da kallon Afeef .....Who are you? And who do you think you are? Ke ba kowa bace. Zuba mata ruwan ko Ni...a'a Kayi hakuri Alhaji yarinta ce wata rana ba zata iya ba inshallah ”. Hmmm Numfasawa Afeef yayi tare da gyada kan sa cike da miskilancin nan nasa yace “ Yes Wata rana ba zata yi ba ,amma sai an saka ta a hanyar dai dai tukuna, kamin mutumin yayi magana tuni Ita dai Aleena taji ruwa ne a fuskar ta da uniform din ta baki daya Afeef ya sheƙa mata don Bata san yaushe ne ya amshi Ruwan daga hannun mutumin ba . 


Wani irin sanyi ne ya ratsata tare da firgici don tun da take ba'a taɓa mata irin haka ba . Kuka ta saka masa nan take tana fara kiran sunan Mummy....Daddy Mummy....” Shout up! Yi mun shiru .....Wayyo wani Abu wani Abu a jiki na ta fasa ihu ganin dattin gansakuka a jikin ta . Zai cinye mun jiki na ”. Kallon ta Afeef bai yi ba don yaga me take ma ihun wannan yasa shi kallon mutumin yana cewa “ Kayi hakuri don Allah ”. Ba komai Alhaji mun gode 🙏🏻 , Mutumin ya furta yana tasa yar sa tare da barin wurin da mashin ɗin sa . Ita kuwa Aleenah kuka take yi har da na sangarci a na tunanin Wannan ne ƙarshen hukuncin ta bata san wasa ne farin girki ba ”. Wayarsa ya fara dubawa yana calculating how many hours zasu yi kamin su isa zuwa makarantar su Aleena idan a ƙafa ne , Idan kuma a moton su ne minti nawa zai kai su ? , Yana gama abin da zaiyi ya kalli Mudi Driver yana cewa “ ka tafi zuwa makarantar zamu same ka idan mun taho ” . 


To to ranka ya dade , Alhaji Afeef Yaro da kuɗi abokin tafiyar manya , karamci sai ɗan Girma , Magaji kuma mafiyi yaro mai kamar mahaifin sa ALLAH ya ƙara dukiya da kwanciyar hankali.... Enough!! Yi sauri Ameen ameenn Afeef ya katse shi don baya son irin wannan kirari nashi . Juyawa Mudi Driver yayi ba tare da ya fahimci komai ba ,kana ya bar wurin da moton . Kallon sa Aleena keyi tare da furta “ Ka mai dani Gida Wurin Mummy na , Ba zan je School a haka ba, Ka cire mun wannan Abin tsoro nake ji ....” 


Kallon ta Yayi yana bin ta da Kallon sama da ƙasa kamin yace “ Ashe kin san tsoro, ai na dauka ke din jarumace , Nonsense girl , A kafa zamu je school yau , wannan sabon RAINO ne daga Uncle Afeef ”. 


Oh my God! Uncle da ƙafa ne zan yi tafiya zuwa school? So kake .....wani irin kallo ya wurga mata wanda sai da ta ja bakin ta don dole tayi shiru , is he serious? Ta tambayi kan ta a zuciyar ta , kana ta fara bin bayan sa suna fara takawa a ƙasa tare da miƙar titi ”. Tun tana tafiyar tana gunguni ta fara kuka don kafafun ta sun yi mata tsami , of course he is serious da gaske duk nisan hanyar nan a ƙasa zan je , Ni kuwa mene ya dawo da Wannan mutumin? Tun tuni nake faɗa ma Khairy sam bana jin dadin dawowan sa . 


A haka sai da Aleena tayi tafiyar kusan Mintuna Hamsin da biyar kana su isa makarantar tuni third period Amma abin mamaki ƙawayen nata suna daga Waje babu wanda ya shiga class suna jiran isowar Shugaban ta su sannan su rankaya su shige . 


Tun daga nesa suka hango ta ,tare da Uncle Afeef wanda ko shakka babu sun san shi ne . Ba tare da sun lura da yanayin da Aleena ke ciki ba suka fara nufo su🤣 wanda Ita ko ALEENA takaici ne duk ya isheta sai goge hawaye take kar mutuncin ta ya zube a cewan ta . Good morning Sir ”. Muryar Anty Florence ya katse su inda take gaishe da Afeef cikin girmamawa wanda yayi masu zuwan ba zata . Gyaɗa mata kai yayi ba tare da yace da ita komai ba , sai kallon Aleena da yayi yana cewa “ Baki iya gaisuwa ba , cike da izzar nan nata ta furta “ Bana gaisuwa Ni ”. Ƙasa yayi da Muryar sa irin ta mugunta ya furta “ Me kika ce? ”. Kallon sa tayi cikin sauri , don har a yanzu bata mance ba azabtar da ita yake yi sai tayi saurin kallon Aunty Florence tana cewa “ Morning.... kasa amsawa Florence tayi cike da mamakin yau Aleena ce mai gaisuwa ?”. 


Cikin Sauri su Khairy suka iso inda Suke turus suka yi ganin jikin Aleena da ruwa tsamo tsamo tamkar wacce aka jefa a rijiya a ka fito da ita.......” mu tara a page na gaba🔥 ya kuka ganin idan Rainon ya dawo hannun mai shi Wato Afeef 🤣 shin kuna supporting ko Abar ma Mummy mu cigaba da ganin yaya zata kaya .....hmmm yanzu za'a fara Ku dai ku cigaba da biyo alkalami Aysha mmnteddy wannan salon sa na daban ne inshallah zaku ji dadin wannan tafiyar tamu🥰😁💃🏻


Regular payment ₦500

Vip payment ₦1000

SPC payment ₦1500

Via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 07037236845 evidence of payment via 08081202932 

TikTok account @Realmamanteddy.

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post