Rainonta Zanyi Page 4 Complete by Maman Teddy

Rainonta Zanyi Page 4 Complete by Maman Teddy

Abokiyar Hira Novels

 Story and written by:

Ayshatou maman teddy

Daga marubuciyar;

GIDAN ƘWARATA ₦300

BAFULLATANAN RUGA ₦300

WALIJAAM ₦500

FYADE ₦1000

SIYASATA ₦300

TABARAH ₦500

MY LADY BOSS ₦500

THE SEXY BOSS₦500

YAR TSAKAR GIDA₦600

SEXXIES HOUSE ₦500

GIDAN ZAURAWA ₦500

MR ROMANTIC ₦500

RAINON SOJA ₦600

KWARYAR SAMA ₦300

YAR MAULA₦300

YAR AIKINA₦300

YAR WAYE₦300

DIJAMA YAR FULANI₦300

SADAKA YALLA₦500

KWARTON MANYA ₦500

KWARTON GIDA₦1000

Free page 4

Free page ya fara nisa anata payment kar ki bari a barki a baya💃🏻

Ga masu buƙatar fara payment Regular payment₦500 Vip group₦1000 SPC payment₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta Wannan number 08081202932.ko katin MTN ta Wannan number 07037236845.

________________________

Masu buƙatar a Tallah ta masu hajar su zaku biya 2k kacal

~Tallah~

Bhuxuwa Empire

Assalamu alaikum

Barkan mu al'ummar musulmi baki ɗaya , Bhuxuwa Empire taskar bada taimako da yardar Allah🙏🏻 muna taimakawa tare da bada sirrori kaman

MALLAKA 

KARYA SIHIRI 

MAGANIN FARIN JINI

MAGANIN HAIHUWA 

Da Sauran su ; 

MALLAKA:muna yin mallaka da ban da ban ga ma'aurata ne kaɗai Bama yi ma wanda basu da Aure ”. Domin uwa ce kaɗai tasan ƙalubalen da Wasu mata da yawa ke ciki a wannan zamanin dan gane da gidajen Auren su . Muguntan wasu maxan yayi yawa wannan yake sawa sai mun haɗa su da Roƙon Allah . Mallakar mu tsantsa ce daga Al'ƙurani Bama kauce hanya . 

Aƙwai mallaka da muke yi ma na miji ma biyin mata , da Ƙwaɗo . 

Aƙwai mallaka da muke yi mawa namiji wanda baya sauke hakkin auren sa da matar sa , babu wadatuwa babu kulawa da sauran su . 

Akwai mallakar ƙwai da rubutu .

Akwai mallakar tumfafiya da rubutu. 

Akwai mallakar gidan tururuwa .

Akwai mallakar da muke yi na Tukunyar ƙasa 

Akwai mallakar da muke yi na Tsamiya ”. 

Akwai mallakar nono

Akwai mallakar tafin ƙafa ....muna yin mallaka kaloli da dama daban daban daga taskar mu bi jahi Rasulullah Allah zai warware makowa buƙatun sa da zaran kun shigo zauren Bhuxuwa Empire . 

Muna bada taimako na Farin jini na ƴammata masu buƙatar Aure . Idan saurayin kikeso a riƙe Miki shi duka muna yi da yardar Allah sauran ƙarin bayani ku biyo mu a nombobin mu kamar haka 08126535394 ko 08139762831 .


________________________


Kallon su duka Afeef yayi yana ƙara kafe su da lumsassun idanun sa Wanda yasa Deeja gyara zaman Gilashin idonta don iyayi ya ƙare Mawa wannan yarinya , Cike da murmushi ta furta “ Uncle welcome back to Nigeria ”. A daƙile ya furta “ Waɗannan mene suke yi haka anan? , Ƙasa da kai Florence tayi tana cewa “ Ƙawayen Aleena ne , tare suke shiga Class ai ”. Ƙarfe nawa suka shigo ? . 9;30am ranka ya daɗe ”. Okay ya furta ba tare da ya kalli fuskokin su Lemart Deeja Khairy da Aleena dake ta cirar sanyi ba😂 ”. Wani Class suke ? Cikin Sauri Florence ta furta “ JSS 1 . okay sun isa fara amsan Punishment ko? . Yes Sir ”. Okay tom bdmw , a basu Punishment yanzu yanzu ”. Hangame bakuna suka yi suna kallon Afeef da ya haɗe giran sama da ƙasa . Na shige su Ni Aleena cin mutuncin nasa har anan ma yin mun zaiyi ? , Dama Ni tun a kallon farko nasan Wannan mutumin tsauri ne dashi ba shi da kirki ko kaɗan ”. Deejah ne ta sauke Gilashin ta me teddy tana mirza baki tare da cewa “ Uncle mu fa Ƙawayen Aleena ne , Punishment kake magana a bamu nan ba School ɗin ka bane , this is the first time da muka taɓa ganin propriter na Wannan makaranta and we are Happy.....” 


Florence kaman Wancen flowowin ruwa ake basu ko? Yes Sir, ba'a daɗe da yi masu ban Ruwa ba , Ohk ko waccen su ta dauki bucket su debo ruwa a fanfo su zo su zuba masu ,idan sun gama su bi farfajiyar makarantar nan da sha su zuba ruwa su wanke! What? Wanki da shara? , shine Uncle Afeef ɗin naki Aleena , Khairy ta furta tana kwalalo ido kaman zata yi kuka , Yes shine , Amma Ni ba Uncle Afeef ɗina ba , Yaron Mummy na ne , after that bani da Wani haɗi ko mu'amala dashi You have no this ”. Tayi maganar ƙasa ƙasa ba tare da ta bari Afeef ya jiyo ta ba ”. Abu kamar wasa suka ga An basu Standing broom🧹  , a haka don dole suka fara shara kukan zuci ko waccen su keyi bana Sarari ba ,don a cewan su big babes kaman su wani kuka ai sun girmi wannan . Students kuwa ba iyaka yan JSS 1 ba har ta seniors din su leƙowa suke ta Window suna ganin Abin almara Su Aleena ne da shara? Wanda Malamai idan sun haɗu a hanya sai dai su raɓe su basu Wuri ”. Wannan ya jawo hankalin Ɗaliban da malamai wanda da Anjuya bayan su sai a ga Afeef hakan kuwa ya saka cikin sauri ko wani malami ya fara fitowa tare da Tahowa zuwa inda Afeef yake . Don da dama wannan ne karon su na Farko da suka fara ganin sa ido da ido sai dai su ga Hoton sa a Principal Office da Vp  . Ganin makaranta na shirin rikicewa Ɗalibai duka sunyo waje ana ihun farin cikin ganin Afeef director na wannan makaranta wasu kuma suna farin cikin ganin Su Aleena a wannan yanayi ....Kaman ba shi ne Wannan miskilin ba ya fara Ɗaga masu hannu yana ba Anabeth da Mr Yusuf umarnin ko wani ɗalibi ya koma Abin sa ”.  Abin ba'a cewa komai , Gaba Ɗaya su Aleena sun gama kunyata gashi babu mai iya kallon ɗan uwan sa yayi magana , sun fi ƙarfin Mintuna Arba'in suna hauka don sharan ma basu iya ba ”. Aleena!! Muryar Mr.Anabeth ya katse su inda Sai a sannan Aleena ta dago da lulun idanunta da suka yi ja ƙura ya cika su fam ”. 


Cewa yayi su biyo shi zuwa Principal Office Wanda babu musu suka bi bayan shi babu wannan rashin kunyar tasu ”.  A can suka tadda Afeef inda suka tsaya suka yi layi Gyefe da Gyefe malaman su ne gaba daya sun zuba masu ido ,suna godiya Bisa dawowan Afeef da kuma yanda yayi maganin su lokaci Ɗaya ”.


Sauke numfashi Afeef yayi a hankali kana ya kalli Leemart yana cewa “ Ko wacce ku ta faɗa mun sunan ta ya ƙare maganar yana sauke idanun sa akan Aleena wacce a shagwaɓe tana mai gab da fashewa da kuka tace “ Har dani? . Wani irin kallo ya watsa mata wanda ganin haka hawaye na gangaro ma kuncinta tace “ Sunana Ayisha Abdul Nasir Bulama (Aleena) . Nan su Intysar ma suka fara sai Teeemah Elvin da tace “ Fatima Ahmad Elvin ”. Kallon su Afeef yayi a zuciyar shi yana cewa “ Wato ma Har akwai zuri'ar arna a ƙawayen nata ? Hmm...” Muryar Khairy ne ya katse shi tana taɓa wata a cikin su tare da cewa “ Chronicle saura ke! Matsawa yarinyar tayi tana cewa sunana “ Fiddausi iliyass ". Amma sai naji kaman an kiraki da Wani suna ko?. Dariya Malaman suka gimtse kowa na farin ciki da Zuwan Sir Afeef ”.  A hankali Fiddausi ta furta “ Chronicle suka ce saboda Wani Phillipinnes Film ne yasa ake kirana da Chronicle saboda ina yawon basu labarin Film din 🤣 ”. Good da kyau ”. Florence su duka su koma Class su dauki koman su school Driver ya tabbatar ya kai su gida , a basu later din nan , idan iyayen su sun zo sayi magana da PC. Aleena a sata a moto a waje ”. Ina za'a kai Ni? Tabbas baya wuce gida,kuma wallhi Yau babu abin da zai hana Daddy dawowa don na lura Mummy kamar tsoron Wannan Afeef ɗin take . Kallon Su Khairy ba tayi ba ta wuce fuuuuu tana bin bayan Florence ” . 


A'ah oyoyo baby Khairy badai har kun dawo ba ? Kun ga Uncle Afeef ɗin ne , I know he is gentle calm...... enough mum please, Khairy tayi maganan tana jifa da Jakarta kana tace“ Wannan mutumi mum Arrogant ne baya da mutunci kawai sai ta wani fashe da kuka mai haɗe da nuna damuwa tana tabe baki da fuska tare da cewa “ tun da nake ba'a taba wulaƙantani irin yanda Uncle ' Afeef yayi mana ba ”...........Mu tara a page 4 inshallah 💃🏻💃🏻 kuyi manage bani da chargi ne a wayata . TikTok account @Realmamanteddy.

Post a Comment

Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post Next Post

Sponsored Link

Sponsored Post